Bola Tinubu
Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen ya taya musulmai murnar zuwan watan Ramadan. Ya kuma bukaci 'yan Najeriya da su sanya kasar nan cikin addu'a.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya fito ya yabi salon mulkin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu tun bayan hawansa kan karagar mulkin Najeriya.
Sakamakon tsadar rayuwa da radadin da talakawan Najeriya ke ciki, Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya roki Tinubu ya bude iyakokin kasar don shigo da abinci.
Gwamnatin jihar Neja ta sanar da cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai kaddamar da tashar jirgin saman Minna wacce aka sanya wa sunansa a ranar Litinin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci 'yan Najeriya masu hannu da shuni da su taimaka marasa galihu musamman a lokacin azumin watan Ramadan.
Fadar shugaban kasa ta musanta batun Sanata Abdul Ningi na cewa gwamnatin tarayya na aiwatar da wani kasafin kudi sabanin wanda majalisa ta amince da shi.
Mataimakin shugaban kasa kashim Shettima, ya yi wa 'yan Najeriya albishir da cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi musu tanade-tanade mai kyau.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci hukumar hana fasa kwauri ta kasa watau Kwastam, da ta mayar da kayan abincin da ta kwace ga mutanen da ke da su.
Dan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Bello El-Rufai ya yi magana kan kin amincewa da mahaifinsa, Nasir El-Rufai a Majalisa inda ya ce an yi asarar jajirtacce.
Bola Tinubu
Samu kari