Bola Tinubu
Karamin ministan mai, Obongemem Ekpo, ya bayyana wa 'yan Najeriya irin matakan da suka dauka domin sauke farashin gas domin kawo saukin rayuwa wa al'umma.
Wasu manyan jagororin APC mai mulki a jihar Ondo sun zargi Gwamna Aiyedatiwa da buga katunan zama mamban jam'iyya na bogi domin maguɗin zaben fitar da gwani.
Ministan wutar lantarki ya bayyan cewa tashin dala ne ya haddasa karin kudin wutar lantarki wa 'yan rukunin Band A. Kuma dole sai dala ta sauka kafin a rage kudin.
A ci gaban dambarwar dake tsakanin Nyesom Wike da Gwamnan jihar Ribas na yanzu Siminalayi Fubara, shugabannin kananan hukumomi sun shiga gagarumar matsala
Gwamnatin tarayya ta ce tana shirin biyan ma'aikatan lafiya na SSANU da NASU da suke bin gwamnnati tun shekarar 2022. SSANU da NASU sun tsunduma yajin aiki
Yayin da ake fama da tsadar kayayyaki a Najeriya, shahararren attajiri a Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana hanyar da za a saukar da farashin kayayyaki a Najeriya.
Kwankwaso ya yi suka ga geamnatin tarayya ne ganin yadda lamuran tsaro suka birkice a kasar. Kungiyar matasan tace Tinubu na iya kokarinsa na shawo kan matsalar
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sakon ta'aziyya kan rasuwar shahararriyar jarumar Kannywood, Saratu Gidado Daso. Ya ce an yi babban rashi.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya 'yan Najeriya murnan bikin salla inda ya shawarce su da su ci gaba da ba shugabanni goyon baya da hadin kai.
Bola Tinubu
Samu kari