Bola Tinubu
Dattawan Arewa sun nuna bacin rai kan yadda gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu ta tsige shugabab hukumar alhazai ta Kirista, Rabaran Yakubu Pam.
Sanata Ali Ndume ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan karin kudin wutar lantarki. Ya yi nuni da cewa hakan ba adalci ba ne ga 'yan Najeriya
Fadar shugaban kasa ta fitar da sanarwar cewa Bola Ahmed Tinubu zai gudanar da bikin karamar Sallah a Legas. An ruwaito cewa zai bar Abuja ranar Lahadi.
An ji abin da ya jawo NERC ta laftawa kamfanin AEDC tarar N200m. AEDC ya rika saida wutar lantarki ga duka abokan hulda da cinikinsa a kan sabon farashin Band A.
Gwamnati ta tsokano ‘yan kwadago, ana barazanar rikita kasa saboda kudin lantarki. Ana da labari cewa ana barazanar shirya zanga-zanga da yin kara a kotu.
Rahotanni sun yi nuni da cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, kuma jigo a jam'iyyar APC, Nasir Ahmad El-Rufai, na shirin kai Shugaba Bola Tinubu kotu.
Atiku Abubakar ya soki yadda aka kara farashin shan lantarki. Atiku ya ba gwamnati shawarwarin yadda yake ganin ya kamata a bi wajen gyara harkar wutar lantarki.
Bola Ahmed Tinubu ya ci gaba da jawo matasa yana ba su muƙamai a gwamnatin tarayya, a wannan karon ɗan shekara 36 ya zama shugaban hukumar CREDICORP.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana rufe kwamitin nan da ya yi aikin bincike a babban bankin Najeriya karkashin tsohom gwamna, Godwin Emefiele.
Bola Tinubu
Samu kari