Bola Tinubu
Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta bukaci kasashen Iran da Isra'ila da su zauna lafiya a tsakaninsu.
Hukumar EFCC ta sanar da cewa binciken da take yi a ma'aikatar jinkai da yaki da fatara ya sanya ta gano makudan kudaden da aka wawushe daga ma'aikatar.
Shugaba Bola Tinubu ya yi kus-kus da Gwamna Dauda Lawal Dare na jihar Zamfara inda ya bukaci bayanai kan tsaro domin tabbatar da kawo karshen matsalar.
Yayin da 'yan Najeriya ke fama, ministan yada labarai, Mohammed Idris ya ce Shugaba Bola Tinubu na buƙatar hadin kai daga 'yan kasar domin inganta Najeriya.
Kungiyoyin kwadago na kasa na NLC da TUC sun gabatar da mafi karancin albashi da suke so gwamnati ta rika biyan ma'aikata duk wata a fadin Najeriya.
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a, Idris Mohammed, ya yi bayani kan yadda gwamnatin za ta yi amfani da kudaden da za a samu na janye tallafin lantarki.
Wani faifan bidiyo da aka sanya a manhajar X, ya nuna Shugaba Bola Tinubu yana alkawarin rage farashin man fetur. An gudanar da bincike kan sahihancinsa.
Kungiyar dattawan Arewa (NEF) ta fito ta bayyana kuskuren da yankin ya yi kan zaben Shugaba Bola Tinubu a lokacin zaben shugaban kasa na shekarar 2023.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nuna kwarin guiwar cewa ƴan Najeriya za su kubuta daga kangin wahala da tsadar rayuwa daga nan zuwa Disamba.
Bola Tinubu
Samu kari