Bola Tinubu
Ɗan takarar gwamnan Kogi a zaben da aka gudanar a 2023, Sanata Dino Melaye ya caccaki tsohon gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom kan goyon bayan Shugaba Tinubu.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yabawa Aliko Dangote kan rage farashin litar dizil a Najeriya inda ya ce hakan zai tasiri wurin rage farashin kayayyaki.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya kaddamar da tsarin aikin Single Window, wanda zai samar da hanyar kasuwanci ta zamani ba tare da jinkiri ko biyan cin hanci ba.
Jigon APC a Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya bayyana cewa gwamnatin jihar ba ta shirya ba kan binciken Abdullahi Ganduje, ya ce Rabiu Kwankwaso maci amana ne.
Hukumar bada lamuni ta duniya (IMF) ta yi hasashen saukar farashin kaya a Najeriya. Hasashen ya nuna cewa nan da shekarar 2025 ake sa ran saukar farashin
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin noma ga mata a Arewa ta tsakiya, inda ta raba naira miliyan goma ga jihohin domin rabawa ga mata ashirin a jihohin
Shugaban kamfanin Rainoil, Gabriel Ogbechie, ya yi ikirarin cewa gwamnatin tarayya karkashin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta dawo biyan tallafin man fetur.
Wata kungiyar matasan Arewacin Najeriya ta ja kunnen Dattawan Arewa kan ci gaba da caccakar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da suka fito suna yi.
Gwamatin tarayya ta ce ta fara raba tallafin kudi na shirin PCGS ga 'yan Najeriya. Ministar kasuwanci ta ce ba duka wadanda aka tantance ne za su samu kudin yanzu ba
Bola Tinubu
Samu kari