Bola Tinubu
Asusun bada lamuni na duniya (IMF) ya bukaci shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya kammala cire tallafin man fetur da lantarki da zarar an gama raba tallafin kudi.
Wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintiloye ya roki ‘yan Najeriya su kara hakuri da yadda shugaban kasa Bola Tinubu ke mulkin Najeriya.
Babban Fasto Iliya Babatunde Ayodele ya ba da fatawa ta rauhaniyya game da abin da ya ce zai inganta tattalin arzikin Najeriya karkashin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Hamza Al-Mustapha ya ce duk wanda ya taba fetur, zai yi wahala ya dade a mulki. Miyagun harkar fetur sun fi karfin masu mulki, ya kuma ce ayi hattara da IMF.
Mataimakin shugaban kasa, sanata Kashim Shettima ya bayyana cewa gwamnatin Bola Tinubu na kirkiro sababbin tsare-tsaren haraji ne domin gina Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya taya shugaban kasar Chadi, Mahamat Deby murnan lashe zabe inda ya yi masa alkawarin ba shi dukkan goyon baya a kasar.
Ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya yabawa Shugaba Bola Tinubu kan namijin kokari da ta yi wurin cire tallafin mai da ya kamata a cire tsawon shekaru.
Jam'iyyar APC ta magantu kan rashin tsoma baki da Shugaba Bola Tinubu ya yi kan dambarwar shugaban APC, Abdullahi Ganduje inda ta ce sha'anin jami'yya ne.
Shugaban kasa, Bola Tinubu zai sake karbo bashin $2.25bn daga Bankin Duniya a ranar 13 ga watan Yuni domin inganta tattalin arzikin Najeriya da sauran bangarori.
Bola Tinubu
Samu kari