Bola Tinubu
Osita Chidoka ya soki gwamnatin Najeriya a kan maido alaka da kamfanin Emirates. Ministan jirage ya hada jigon PDP da Atiku ya yi masu kifa daya kwala a dandalin X.
Majalisar malaman jihar Kano ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya dauki matakan da suka dace kan matsalar rikicin Kano ba tare da jawo matsala ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta ceto kasar nan daga mawuyacin halin da ta tsinci kanta a ciki a baya. Ya yi alkawari yi aiki tukuru.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da cewa gwamnatinsa za ta yafe kudin hawa jirgin kasan Abuja da zai kaddamar na wata biyu. Ministan Abuja, Nyesom Wike ne ya sanar
Shirin gwamnatin tarayya na tallafawa marasa galihu a kasar nan da bashin ilimi ta gindaya sharuddan da sai an cika su za a samu damar karbar rance.
Gwamnatin Najeriya na bukatar sama da Naira biliyan 35 domin sake farfado da wani sashe na kamfanin karafa na Ajaokuta. Wannan zai taimaka wajen gina tituna a kasar.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya naɗa waɗanda za su jagoranci hukumomin NOSDRA da OORBDA, ya buƙaci su yi riko da gaskiya a ayyukan su.
Usman Bugaje ya bayyana yadda mulkin Bola Ahmed Tinubu ya fusata yan Najeriya cikin shekara guda. Ya ce ya kamata shugaban kasar ya nemi masana domin samun mafita.
Wata ƙungiya mai zaman kanta ta yi kira ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya nuna ba sani ba sabo kan duk ministan da aka gano da gazawa a gwamnatinsa.
Bola Tinubu
Samu kari