Bola Tinubu
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC ta kasa a Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya nuna damuwa kan salon mulkin Bola Tinubu ganin yadda ake tafiyar da gwamnati.
Fitaccen ɗan fafutuka a soshiyal midiya wanda ake kira da VDM ya ce Bola Tinubu ya fi ƙarfin Atiku da Kwankwaso da Peter Obi ko da kuwa sun haɗa kai a 2027.
Ma'aikatar fasaha da al'adu ta tarayya ta ware N290m daga cikin kasafin kudinta domin sanya fitilu masu amfani da haske rana a mahaifar minista Hannatu Musa Musawa.
Wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Ismaeel Ahmed, ya wanke shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu daga zargi kan halin da kasar nan ta tsinci kanta.
Kungiyar manyan Arewa (ACF) ta dora alhakin wahalhalun da ake fama da su a Najeriya kan wasu manufofi da gwamatin Shugaba Bola Tinubu ta bullo da su.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nuna girmamawa ga Alhaji Aminu Alhassan Dantata, shugaban rukunin kamfanonin Dantata, lokacin da Dantata ya ziyarce shi a Abuja.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya nuna damuwa kan abin da ya faru a masallacin Larabar Abasawa a jihar Kano, ya umarci hukumomin tsaro su yi bincike.
Yayin da Arewa ta Tsakiya ke faɗi tashin kwace kujerar shugaban APC na ƙasa, wnai jigo daga Kogi, Atiku Abubakar Isah, ya ce canza Ganduje zai haifar da matsala.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta fitar da fom a shafin yanar gizo da zai ba yan Najeriya na gida da kasashen ketare damar mallakar gida cikin sauki a Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari