Bola Tinubu
Nadin mukaman da aka yi a jami’o’i da manyan makarantu ya bar baya da kura a kasar nan. A irinsu ABU za a koka a kan shugabannin da Tinubu ya zaba su sa mata ido.
Mun kawo wasu abubuwan da suka kunyata Bola Tinubu a shekarar farko. Da alama sabuwar gwamnatin Najeriya ta na da garaje, hakan yana jefa ta a matsala.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya fada kuma ya nanata cewa zai kori wasu ministocinsa. Mutane sun zabi Ministocin Tinubu da ya kamata a fara sallama tun yanzu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yabawa Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo bisa nagartacceɓ shugabancin da ya ke yi wanda ya zama abin koyi ga ƴan ƙasa.
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya sauya taken Najeriya, kungiyar lauyoyi ta ALDRAP ta shirya maka shugaban a kotu kan rashin bin tsari wurin tabbatar da dokar.
Wata kungiya mai rajin inganta harkokin shari'a a majalisa ta Association of Legislative Drafting and Advocacy Practitioners za ta maka shugaba Tinubu kotu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yace canza taken Najeriya yana da muhuimmanci wajen hadin kan Najeriya. Ya fadi haka ne biyo bayan suka da ya sha kan lamarin.
Masu fashin baki sun tatance kokarin ministocin shugaban kasa Bola Tinubu a shekara daya da suka yi a ofis, inda suka zabi guda goma da suka fi kowa gudanar da aiki.
Shugaban jam'iyyar APC a Najeriya, Abdullahi Ganduje ya ce tun yanzu tsare-tsaren da Bola Tinubu ke dauka sun fara haifar da ɗa mai ido a cikin shekara daya.
Bola Tinubu
Samu kari