Bola Tinubu
Biyo bayan wa'adin sa'o'i 48 da aka ba shi, ministan kuɗi da harkokin tattalin arziki, Wale Edun ya miƙa kundin tsarin sabon mafi ƙarancin albashi na ma'aikata.
Lauyoyin dan ta'addan IPOB sun bukaci a sake shi cikin gaggawa tare da nuna cewa ba shi da wani laifi. Lauyoyin sun gabatar da hujjoji ga gwamnatin tarayya.
Awanni kaɗan bayan bullar rahoton sabon mafi karancin albashi, gwamantin tarayya ta musanta cewa an fitar N100,000 a matsayin mafi karancin albashi.
Yayin da Kungiyar NLC ta ke neman karin albashi, Ministan kudi, Wale Edun ya gabatar da sabon tsarin biyan mafi karancin albashi ga Shugaba Bola Tinubu.
Majalisar dattawa ta amince da nadin Emomotimi Agama a matsayin babban daraktan hukumar hada-hadar hannayen jari (SEC). Shugaba Bola Tinubu ne ya gabatar da bukatar.
Ministan sufuri, Sa'idu Ahmed Alkali ya ce a yau za a kaddamar da titin jirgin kasa da zai fara jigila daga Legas zuwa Kano. Ya ce jirgin zai kawo sauki sosai.
A yau Alhamis ne wa'adin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba ministan kudi, Wale Edun kan samar da yadda karin albashi zai kasance a Najeriya ya cika
Gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta jaddada cewa cire tallafin man fetur na nan daram, ta roki yan Najeriya su yi watsi da takardar ASAP.
Tsohon hadimin Atiku Abubakar, Daniel Bwala ya bayyana abubuwan da za su saka shi raba gari da Shugaba Bola Tinubu bayan kasancewa tare da shi na tsawon lokaci.
Bola Tinubu
Samu kari