Bola Tinubu
Najeriya ta sauya taken kasarta bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan kudirin dokar. Akwai kasashen da suka sauya taken kasarsu.
Bayan janye yajin aikin yan kwadago a jiya Talata, kungiyar ta gargadi gwamnati kan karin da ya kamata a yiwa ma'aikata a kan N60,000 da gwamnati ta ambata da farko.
Hukumar wayar da kan al'umma ta kasa ta fara shirin kwaskwarima ga sabon taken Najeriya bayan tambayoyi da ta samu. Ta ce nan gaba kadan za ta kammala gyare gyaren.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba ministan kudi Wale Edun wa'adin sa'o'i 48 domin samar da mafi karancin albashi domin kaucewa yajin aikin 'yan kwadago
Shugaba Bola Tinubu ya amince a rika kiran titin N20 da ya taso daga 'Northern Parkway' zuwa sha tale-talen Murtala Mohammed da suna: 'titin Wole Soyinka'.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shiga ganawa da wakilan gwamnatin tarayya a tattaunawar da ake yi kan mafi karancin albashin ma'aikatan Najeriya.
Jigon PDP, Abdul-Aziz Na'ibi Abubakar ya jero sunayen Ministoci guda biyar a gwamnatin Bola Tinubu da ya ce sun kamaci kora saboda rashin katabus a shekara ɗaya.
Jam'iyyar APC reshen jihar Benue ta gudanar da addu'o'i na musamman da malaman addini suka jagoranta domin samun nasarar Bola Tinubu da yaye matsalolin kasar.
Daniel Bwala ya bayyana cewa kamata ya yi gwamnati ta kara tayin da ta yi na za ta rika biyan ma'aikata N60,000a matsayin mafi karancin albashi a Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari