Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce za a mayar da raddi kan kisan gillar da 'yan bindiga suka yiwa Sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa. Ya kuma yi magana kan tsaron kasa.
Gwamnatin tarayya ta kashe naira tiriliyan 7 domin a siya man fetur da arha. Sai dai, an bayyana cewa kudaden da gwamnatin ke biya ba tallafin man fetur ba ne.
Matasan Najeriya a kafar X sun yi rubdugu ga Reno Omokri kan kokarinsa na kare gwamnatin tarayya kan sayen sabon jirgi ga shugaban kasa Bola Tinubu.
Babban limamin cocin nan da aka saba jin muryarsa a harkokin siyasar ƙasar ɓan, Primate Ayodele ya nemi shugaban ƙasa Tinubu ya sauke ministan wasanni
Tsohuwar ministar ilimin Najeriya, Dakta Oby Ezekwesili ta bukaci Bola Tinubu ya cefanar da kamfanin NNPCL ga yan kasuwa idan yana son kawo cigaba a fannin.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi ya ce akwai bukatar gwamnatin tarayya ta yiwa yan kasa bayani game da sabon jirgin Bola Tinubu.
Shugaban 'yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya ba da labarin yadda Shugaba Bola Tinubu ya sauya rayuwarsa a wata haduwa da suka yi a shekarar 1998.
Gwamnan Farfesa Babagana Umaru Zulum.ya ɗaba tallafin hatsin da jihar Borno ta karɓa daga gwamnatin tarayya, akalla magidanta 10,000 suka amfana a Mafa.
Kungiyar kwadago ta bayyana cewa shugabanta, Kwamred Joe Ajaero ba zai iya mutunta gayyatar da ta yi masa ba bisa wasu dalilai, amma ya sa ranar zuwa.aa
Bola Tinubu
Samu kari