Bola Tinubu
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu bisa dawo da sabon samfurin biyan tallafin man fetur a Najeriya.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya tsige shugaban hukumar alhazai ta ƙasa NAHCON kan badakalar aikin hajjin bana, ya naɗa Sheikh Farfesa Abdullahi Pakistan.
Tun bayan zaman majalisar magabatan kasa abubuwa da dama sun faru a Najeriya ciki har da sayen sabon jirgin Tinubu, maganar dawo da tallafin mai da kwace jirage.
Gwamnatin Najeriya ta ba wasu kamfanoni ciki har da MTN da Golden Penny Power izinin fara samar da wutar lantarki. Hukumar NERC ta fadi sharuddan samar da wutar
ASUU ta nuna takaici kan ci gaba da rikon sakainar kashin da gwamnati ke yiwa harkokin ilimi a manyan makarantu, ta sanar da shirin shiga yajin aiki.
Masu shirya zanga zanga sun kudiri aniyar gudanar da sabuwa a fadin kasar nan. Sun fara shirin sake fitowa a kan tituna a cikin watan Oktoba mai zuwa.
Wani babban jigon APC, Kwamared Abdulhakeem Adegoke Alawuje ya yi hasashdn cewa ƴan Najeriya ba za su gujewa Tinubu ba a zaben shugaban ƙasa na 2027.
Shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya musanta raɗe-raɗin takarar shugaban ƙasa a 2027, ya ce wasu ne ke son haɗa shi faɗa da Bola Tinubu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umurci kamfanin NNPCL da dawo da tallafin man fetur a Najeriya bayan kamfanin ya koka kan damuwowi ga shugaban kasar.
Bola Tinubu
Samu kari