Bola Tinubu
Kungiyar marubuta masu kare hakkin dan Adam ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kawo karshen masu garkuwa da mutane a kasar nan cikin gaggawa.
Cibiyar Aviation Safety Round Table Initiative ta bukaci hukumar DSS ta kama tsohon gwamnan Ogun, Ibikunle Amosun kan kama jiragen Najeriya a ketare.
Shugaban NIA ya gabatarwa shugaban kasa takardar murabus. A yayin da ya je ganawa da shugaban kasa ne sai Ahmed Rufai Abubakar ya sauka daga matsayin da aka nada shi
An cafke shugaban jam'iyyar APC a gundumar Ejemekwuru a jihar Imo kan zargin karkatar da kayan tallafin Gwamnatin Tarayya a karamar hukumar Oguta.
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta sha alwashin kwace mulki daga APC inda ta ce kwata-kwata mulkin Bola Tinubu bai kawo komai ba sai kunci ga al'umma.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana sane da halin da 'yan Najeriya ke ciki. Shugaba Tinubu ya bayyana cewa yana kokarin tsamo su daga ciki.
Gwamnonin jihohi a karkashin jam'iyyar PDP sun bayyana damuwa kan yadda ake zargin su game da tallafin Gwamnatin Tarayya duk da ba zai rage komai ba
Dawowar Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da CJN alhali Kashim Shettima yana Najeriya ya jawo alamar tambaya. An yi tunanin za a bar mataimakin shugaban kasa ya rantsar.
Kayode Ariwola ya shafe shekaru biyu a matsayin alkalin alkalai. Mun kawo maku wasu manyan abubuwan da suka faru da Ariwola a kotun koli a shekaru 2
Bola Tinubu
Samu kari