Bola Tinubu
Mataimakin shugaban majalisa, Sanata Barau I Jibrin ya ce gwamnati ta na iya kokarin tallafawa talakawa, amma daidaikun mutane su na hana ruwa gudu.
Kamfanin mai na NNPCL ya ce Bola Tinubu bai mallaki kamfanin mai na OVH inda dansa Wale Tinubu ya mallaka. NNPCL ya ce bai harkar siyasa da zai mika wuya ga Tinubu.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta gaji ayyukan gina tituna 2,064 da ke bangarorin Najeriya da dama daga gwamnatin baya, kuma ana bukatar N16trn don kammala su.
Gwamnatin Bola Tinubu ta samu matsala a kan aikin titin Lagos zuwa Calabar kan kudin da aka biya wadanda aikin ya shafa. Mutanen sun maka ta a kotu.
An ruwaito cewa Shugaba Bola Tinubu ya dawo Najeriya bayan ziyarar da ya kai Faransa. A zaman majalisar zartarwa ne na yau ake sa ran zai rantsar da Kekere-Ekun.
Kamfanin Zhongshang Fucheng ya sake kwace jirgin sama mallakin gwamnatin Najeriya a kasar Canada. Kamfanin ya sha alwashin ci gaba da kwace kadarorin Najeriya.
Lauya mai fafutukar kare hakkin dan Adam, Femi Falana SAN ya bukaci rundunar yan sandan kasar nan ta gurfanar da masu zanga-zanga da ta kama kotu.
Sanatoci daga Arewacin kasar nan sun shiga jerin yan Najeriya da su ka kadu da labarin kisan Sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa bayan gana masa azaba a jihar Sokoto.
Bayan cika shekaru 70 a duniya, shugaban alkalan Najeriya (CJN), Mai shari'a Olukayode Ariwoola ya yi ritaya daga aiki, an fara raɗe-raɗen wadda za ta gaje shi.
Bola Tinubu
Samu kari