Bola Tinubu
Dan jarida mazaunin Burtaniya, Jaafar Jaafar ya fadi illar da tsohon shugaban DSS, Yusuf Bichi ya yi ga hukumar lokacin shugabancinsa kafin ya yi murabus.
Kididdiga ta nuna cewa sama da yan Najeriya 31m ke fama da karancin abinci. Gwamnatin Najeriya ta fara kokarin hadaka domin wadatar da a'ummar Najeriya abinci.
IMF ya bayyana cewa habakar tattalin Najeriya da aka samu na da alaka da tsare tsaren gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta dauka. IMF ya bukaci a kara daukan matakai.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya caccaki matakin da gwamnatin Bola Tinubu ta dauka na kayyade shekarun kammala sakandare.
Gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin bincike kan kudin tallafin man fetur, N2.8tn da aka kashe a mulkin Bola Tinubu da kamfanin NNPCL ke bin gwamnati bashi
A wannan rahoton za ku ji cewa gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta haɗa kai da gwamnatin jihohi wajen samar da Naira Biliyan 100 domin sayo mitoci.
Tsohon mai magana da yawun kwamitin kamfen shugaban kasa na Atiku/Okowa 2023, Daniel Bwala ya ce wasu ƴan siyasa na amfana da matsalar tsaron Najeriya.
Matasan Ijaw sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi murabus daga mukamin ministan man fetur. Sun bukaci a ba wanda zai iya aikin yadda ya dace.
Atiku Abubakar, Abdullahi Ganduje da wasu jiga-jigan jam'iyyar APC mai mulki sun halarci jana'izar surukar Nuhu Ribadu, mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro.
Bola Tinubu
Samu kari