Bola Tinubu
A yayin da hukumar NIMET ta fitar da rahoto kan barnar da ambaliyar ruwa ta yiwa manoma, ministan noma, Abubakar Kyari ya yi magana kan matakin da aka dauka.
Yayin da tsohon shugaban hukumar DSS, Yusuf Bichi ya yi murabus daga mukaminsa, wasu majiyoyi sun tabbatar da cewa akwai rina a kaba kan murabus din nasa.
Wani rahoto mai zaman kansa ya tuhumi gwamnonin Zamfara da Kano, Dauda Lawal da Abba Kabir Yusuf a matsayin wadanda ake zargi da daukar nauyin zanga zangar yunwa.
Tsohon mataimakin shugaban APC na shiyyar Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya ce babu ta yadda jam'iyyun adawa da za su iya kifar da Tinubu a zaɓen 2027.
A labarin nan za ku ji tsohon jigo a jam'iyyar APC, Salihu Moh Lukman ya ce kowacce gwamnati a Najeriya na fin wacce ta gada lalacewa da jefa al'umma a wahala.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Adeola Ajayi a matsayin sabon Darakta-Janar na hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) bayan murabus din Yusuf Bichi.
Atiku Abubakar ya ce gwamnatin Tinubu ta dawo da tallafin man fetur a boye domin ta yi amfani da kudin wajen yakin neman zaben shekarar 2027 mai zuwa.
A wannan labarin, za ku ji cewa kungiyar lauyoyi mata musulmi sun ce matsalar rashin tsaro da tabarbarewar tattalin arziki ya fi shafar mata, an nemi daukin Tinubu.
A wannan labarin, tsohon dan majalisar jiha a Osun, Olatunbosun Oyintoloye ya bayyana cewa akwai bukatar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya magance matsalar fetur.
Bola Tinubu
Samu kari