Bola Tinubu
Tinubu ya kafa kamfanin NCGC da jarin N100bn, inda ya nada Yakubu Dogara matsayin shugaban gudanarwa. NCGC zai tallafa wa kananan ‘yan kasuwa, matasa da masana’antu.
'Yan majalisar tarayya daga jihar Cross River sun amince da tazarcen shugaba Bola Ahmed Tinubu saboda ayyukan da ya fara. Sun goyi bayan tazarcen Bassey Otu.
Gwamna Siminalayi Fubara da aka dakatar a Rivers ya ce Bola Tinubu ya yi hikima wajen saka dokar ta baci. Fubara ya ce zai yi sulhu da ogansa, Nyesom Wike.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Atiku Abubakar kan sukar Bola Tinubu bayan cika shekara 2 a mulki. Bayo Onanuga ya ce adawa na hana Atiku ganin nasarar Tinubu
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty Int'l ta ce kwalliya ba ta biyan kudin sabulu a bangaren tsaro tun bayan da Tinubu ya karbi mulkin kasar nan.
A labarin nan, za a ji dalilin da gwamnatin tarayya ta bayar na shirn karbo rancen $24bn daga bankuna da hukumomi daban daban na duniya, ta ce kowa zai amfana.
Sanatocin Najeriya sun ce akwai alamar kara karfin Boko Haram na da alaka da zaben 2027 kamar yadda aka yi a zaben 2015. Sun bukaci Tinubu ya kara kokari.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam, ya nuna rashin gamsuwa da salon mulkin Shugaba Bola Tinubu. Ya ce bai tabuka komai ba a cikin shekara biyu.
Atiku Abubakar ya ce Bola Tinubu ya jefa Najeriya cikin mummunan yanayi a shekara 2 da ya yi a kan karagar mulki. Ya ce yunwa da talauci sun karu a Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari