Bola Tinubu
Za a ji yadda Hakeem Baba Ahmed ya bayyana takaici a kan sabuwar bukatar karbowa Najeriya tulin bashi da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ke shirin yi.
Fabian Ozoigbo ya bar jam'iyyar LP ya koma APC, yana mai yabawa Tinubu kan manufofinsa na tattalin arziki, tare da goyon bayan APC a zaben gwamnan Anambra.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika da sako ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Buhari ya taya Tinubu murnar cika shekara biyu a kan kujerar mulki.
Nyesom Wike ya ce kin biyan haraji da mazauna babban birnin tarayya ke yi na hana ci gaba a Abuja, ya kuma lashi takobin kwace kadarorin da ba a biya wa haraji ba.
Dan majalisa Donald Ojogo ya caccaki Abubakar Malami, ya ce yana daga cikin wadanda suka jawo kalubalen tsaro, musamman a yankin Kudu a zamanin Buhari.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya isa Legas domin bude wasu ayyuka na musamman. Zai bude ayyuka a Kano ta yanar gizo kafin bikin sallar layya ya koma Abuja.
Cif Moses Ayom ya bayyana cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na bukatar zango na biyu domin karisa muhimman ayyaukan gyara da ya fara a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku da Wike sun kauracewa taron NEC na PDP, yayin da jam’iyyar ta fitar da matsaya 10 da suka haɗa da kafa kwamitin rabon mukamai.
Duk da cewa Shuga Tinubu ya bada umarni, har yanzu FCTA ba ta bude hedikwatar PDP ba. Damagum ya zargi gwamnati da yunkurin hana ci gaban dimokuraɗiyya.
Bola Tinubu
Samu kari