Majalisar dokokin tarayya
Za a ji yadda Hon. Ghali Umar Na’Abba ya mutu bai da kudi da gidan zama a Najeriya. An gano cewa a lokacin da Na’Abba ya rasu, N250, 000 aka samu a asusunsa.
Ibrahim Shekarau ya kawo shawarar a kashe Majalisa domin rage kashe kudi a gwamnati. Ana kashe biliyoyin kudi a kan ‘Yan majalisa 469 a gwamnatin tarayya.
An sake samun hatsaniya bayan an zabi dan tsohon Sifetan 'yan sanda a matsayin wanda zai gaji kujerar Ministan Tinubu bayan ya yi murabus daga kujerar.
Ganin an cire tallafin man fetur Shugaban kasa ya ba ‘Yan majalisa N57.8bn a ba talakawa shinkafa. Ana zargin wasu 'yan majalisa sun boye shinkafar da aka ba su.
Za a kashe makudan kudi da sunan gyare-gyare a majalisar tarayya. Face-face, gyare-gyare da ‘yan kwaskwarima a nan da can za su ci Biliyoyin kudi a majalisar.
Gwamnatin tarayya ta na kukan rashin kudi, ana shirin hada ta da aiki. Ana so a kafa sababbin jami’o’i 47, da FCE 32 da manyan asibitoci 56 a jihohi
A majalisar dattawa da wakilan tarayya, tun daga zabe aka ga abubuwa a 2023. An rika samun matsaloli musamman da Sanata Godswill Akpabio da sauan 'yan majalisar.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge ya sha suka a wurin 'yan mazabarsa bayan kaddamar da shirin kaciya ga yara fiye da dubu daya a Kano.
Abubuwa 29 ne 'yan majalisa da sanatoci za su kashe kudinsu a kai a shekarar bana. Mun tattaro yadda Sanatoci da 'Yan majalisar wakilai za su kashe kudinsu a 2024.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari