Majalisar dokokin tarayya
Gwamnatin tarayya na neman karbo bashin $800m daga kasar waje. Sanata Muhammad Ali Ndume ba zai yarda a ci bashin ba, ya ce zai kai Muhammadu Buhari gaban kotu.
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya ba da shawarin yadda ya kamata tsarin majalisar tarayya ya kasance, ya ce wa'adi 3 da kuma shekaru 70 shi ne ya kamata.
Gwmanan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya ce yana tare da waɗanda jam'iyyar APC mai mulki ta zaɓa a kason shugabancin majalisar tarayya ta 10 .
Za a ji Hon. Tajuddeen Abbas da Benjamin Kalu sun samu goyon bayan Gwamnoni da ‘yan jam’iyyun PDP, LP, NNPP da sauran masu adawa a zaben majalisar wakilai.
Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu ya gargadi ‘Yan majalisa a kan maimaita kuskuren baya, ganin samun shugabannin majalisa ya na da muhimmanci.
A jiya ne Gwamnonin jihohin da ke Arewa maso tsakiya sun fitar da matsayarsu a kan shugabancin majalisa, sun bukaci APC ta sake duba yadda tayi kason kujeru.
Benjamin Kalu ya bayyana illar da ke tattare da rashin ba yankin Kudu maso Gabas muƙami mai gwaɓi a shugabancin majalisa ta 10. Kalu ya ce kuskure ne babba.
Gwamnonin jam'iyyar APC, sun shirya gudanar da taro domin kawo ƙarshen tirka-tirkar da ake yi kan shugabancin majalisa ta 10. Gwamnonin za su yi taron ne a yau.
Olujonwo Obasanjo ya na tallata takarar Godswill Akpabio a majalisar dattawa, ya ce Sanatan ya cancata domin ya saye fam a takarar shugaban kasa, amma ya janye.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari