Majalisar dokokin tarayya
‘Yan Takaran Majalisa sun watsawa Kashim Shettima kasa ido. Sanata Shettima bai samu damar zama da Wase, Betara, Jaji, Soli da sauran masu takarar majalisa ba
Zababben mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashin Shettima, ya karbi bakuncin ɗan takarar kakakin majalisar wakilan tarayya, Tajudeen Abbas da tawagarsa a Abuja.
A yammacin Juma'ar nan, Sanata Abdul'aziz Yari, ya ziyarci jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, a gidansa dake babban Birnin tarayya Abuja.
Sanata Uzor Kalu yana so ya zama shugaban majalisa, amma har gidan yari ya je. EFCC ta taba cafke sauran 'yan takara irinsu Abdulaziz Yari da Godswill Akpabio
Akwai yiwuwar jam’iyyar APC ta canza tunani a kan shugabancin majalisa. Boren Sanatoci da ‘Yan Majalisan Arewa zai tursasa Shugabannin APC su yi amai su lashe
Majalisar wakilai ta Najeriya ta samu shugabanni daban-daban tun shekarar 1999 zuwa yanzu da Honarabul Femi Gbajabiamila ke jagorantarta kafin zaban Hon Abbas.
Bola Tinubu bai ayyana wani ‘Dan Majalisa a takarar Majalisar Tarayya ba. Joel-Onowakpo Thomas ne ya ce har zuwa yanzu ba a tsaida wanda Tinubu zai goyi baya ba
Yusuf Gagdi; Mukhtar Betara; Ahmed Idris Wase; Rt. Hon. Alhassan Doguwa, Hon. Sada Soli; Hon. Mariam Onuoha and Hon. Aminu Sani Jaji sun yi wa APC kaca-kaca.
Gwamnan Ondo ya ce ba su yarda da Bola Tinubu ba a kan yadda aka yi rabon mukaman Majalisa. Rotimi Akeredolu yana ganin shugaba mai jiran gado aka yi wa tarko
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari