Super Eagles
Ɗan wasan Super Eagles a Najeriya, Ademola Lookman ya zura kwallo mai muhimmanci a kungiyar ƙwallon ƙafa ta Atlanta wanda ta tsallaka zuwa wasan ƙarshe.
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya yi martani mai zafi kan cece-kuce da ake yi bayan ya ki mika hannu ga Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano a kwanakin baya.
'Yan wasan Super Eagles guda hudu ciki har da Victor Osimhen ba za su buga wasa ba, yayin da Najeriya ke shirin karawa da Ghana da Mali a Morocco.
Mai horas da 'yan wasan Najeriya Super Eagles, Jose Peseiro, ya kammala aikinsa a matsayin mai kocin ƴan kwallon ƙasar nan bayan kwantiraginsa ya kare jiya Alhamis.
Tsohon mai tsaron gida na tawagar Super Eagles ta Najeriya, Vincent Enyeama, ya rasa mahaifinsa. Enyeama yanzu ya zama maraya bayan rasuwar mahaifiyarsa a baya.
An yi ta yada wani faifan bidiyo mai nuna cewa mai tsaron gidan Ivory Coast ya yi amfani da laya a wasan karshe na AFCON 2023 tsakaninsu da Najeriya.
Wani sojan Najeriya da ya samu rauni a fagen daga yayin kare martabar Najeriya, ya soki matakin Tinubu na ba 'yan wasan Super Eagles kyaututtuka masu gwabi.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya baiwa daukacin ‘yan kungiyar Super Eagles lambar karramawa ta kasa ta 'Member of the Order of Niger (MON), da kyautar gidaje a Abuja.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi bakuncin ƴan wasan, koci da sauran jami'an gudanarwa na Super Eagles bayan rashin nasarar da suka yi ranar Lahadi.
Super Eagles
Samu kari