Yan ta'adda
Rahotanni sun bayyana cewa an sace fastoci uku a jihar Kogi bayan sun yi wa’azi. Masu garkuwar na neman Naira miliyan 20 a matsayin kudin fansar malaman.
Rahotanni sun tabbatar da cewa shugaban ƴan bindiga, Bello Turji ya saki dukkan waɗanda ya kama yayin da sojoji ke matsa masa lamba a jihar Zamfara.
Shugaban ƴan bindiga Na’ballo, wanda aka san shi da haɗin kai da Ado Aleiro, ya gamu da ajalisa yayin wani faɗa da ya barke tsakanin ƴan bindiga a Tsafe, Zamfara.
Shugaban kungiyar CDA a karamar hukumar Kauru, jihar Kaduna ya mutane 500 sun rasa muhallansu sakamakon hare-haren 'yan ta'adda. Ya nemi daukin gwamnat.
Wasu rahotanni na zargin cewa shugaban 'yan bindiga, Bello Turji, yana cikin karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara yayin da sojoji suka kara matsa masa.
Abu Radde da Umar Black sun mika wuya tare da sakin fursunonin da suka tsare bayan matsin lambar sojoji. An ce sojoji sun rufe hanyoyin da 'yan ta'adda za su tsere.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta yi nasarar hallaka 'yan bindiga 7 yayin da suka gwabza da 'yan ta'adda a Katsina. An ceto yara 207 a hannun masu safarar mutane.
Bello Turji ya kafa sabon sansani a dajin Dutsi, yana tsare da wadanda aka sace yayin da sojoji suka kara kaimi a Operation Fansan Yanma, domin murkushe yan ta'adda.
Rundunar tsaron Najeriya ta ce Bello Turji cikakken matsoraci ne bayanya gudu ya bar mayakansa da dansa yayin farmaki da aka kai musu a yankin Zamfara.
Yan ta'adda
Samu kari