Yan ta'adda
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna sun bayyana cewa, an ceto wasu mutane 48 da 'yan bindiga suka sace a sa'o'i kadan a wani yankin jihar Kaduna kan hayar Kano.
A kalla rayuka bakwai ne aka kashe kusa da wurin zaman sojoji a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina. Miyagun sun kai wa 'yan kasuwa saba'in farmaki a titi.
'Yan bindiga sun kai farmaki har cikin masallaci da ke garin Tella a karamar hukumar Gassol ta jihar taraba inda suka yi garkuwa da masallata hudu suna sallah.
Jami'an 'yan sandan jihar Zamfara sun samo bindigogi takwas bayan kai samame wata maboyar 'yan bindiga da ke kusa da Bayan Ruwa da ke karamar hukumar Maradun.
Wasu yan bindiga sun yi awon gaba da 'yan kasuwa a hanyar Birnin Gwari. Sun sace 'yan kasuwan ne a kan hanyarsu ta zuwa Kano kamar yadda majiyoyi suka shaida.
Wasu matasa sun bayyana bukatar gwamnati ta gaggauta daukar mataki kan abubuwan da ke faruwa na matsalar rashin tsaro a Najeriya musamman a Arewacin kasar.
Fusatattun jama'ar jihar Katsina sun mamaye babban titin Funtua zuwa Sheme na jihar Katsina tare da hana ababen hawa wucewa a titin Funtua zuwa titin Gusau.
Wasu hotuna suna ta yawo wadandan ake cewa na jama'ar da farmakin 'yan bindiga na jihar Sokoto ya ritsa da su ne. Yankin arewa maso yamma ya na fuskantar hari.
Mazauna jihar Kaduna dake arewa maso yammacin Najeriya sun nuna goyon bayan su ga kalaman gwamnansu El-Rufai na tura yan bindiga can su haɗu da Allah (SWA).
Yan ta'adda
Samu kari