Yan ta'adda
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta musanta zargin cewa an kashe daya daga cikin jami'anta a jihar yayin artabu da 'yan ta'adda a kasuwar Rimi a ranar Talata.
Rundunar sojin Najeriya sun yi nasarar hallaka 'yan ta'adda guda biyar da ke shirin tsallakowa kasar daga Kamaru, rundunar ta ce an kashe su ne a iyakar kasar.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya naɗa Alhaji Sai'du Ibrahim Danja a matsayin mataimaki na musamman kan harkokin 'yan gudun hijira da ke fadin jihar.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun murkushe mayakan ISWAP da dama a wani mummunan hari da suka kai masu ta sama a ranar Laraba, 5 ga watan Yulin nan.
Ƴan daba sun tafka ta'asa a cikin birnin Kano bayan sun halaka wani jami'ik ɗan sanda. Ƴan daban dai sun halaka ɗan sanda ne ta hanyar yanka shi har lahira.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Ahmed Sani Yariman Bakura ya bayyana cewa sulhu na gaskiya ya kamata gwamnatocin Najeriya su yi da 'yan bindigan da suka addabi.
Ƙasurgumin shugaban ƴan bindiga Bello Turji ya sako mutum 20 da yaransa suka yi garkuwa da su a jihar Zamfara. Ya kuma yi alƙawarin sako ƙarin wasu mutanen.
Wani abin fashewa da ake tunanin bam ne, wanda ake kyautata zaton cewa mayakan Boko Haram ne suka binne a tsakiyar hanya ya yi sanadin mutuwar mutane 6 a Borno.
Ƴan bindiga sun sake kai hari a ƙauyen Kerang cikin ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Plateau. Ƴan bindigan sun halaka mutum biyar a mummunan harin da suka kai.
Yan ta'adda
Samu kari