Yan ta'adda
Wasu yan bindiga su hudu sun kai hari kan jami'an yan sanda a safiyar yau talata inda suka kashe yan sanda biyu da farar hula daya. Mutanen yankin suna zaman dar dar
Tsohon dan takarar shugaban kasar nan, Atiku Abubakar ya bayyana takaicin yadda aka mayar da ran ‘yan kasar nan ba a bakin komai ba, bayan harin Katsina.
Yan bindiga sun kai hari garuruwan jihar Katsina inda suka kashe mutane kimanin 22 da 'yan sanda 4. Rundunar NFF ta tabbatar da kai hare-haren tare da karin haske.
'Yan bindiga sun kuma kai hari kan dakarun sojoji inda akalla biyu suka samu munanan raunuka a karamar hukumar Rafi da ke jihar Niger a jiya Litinin.
Rundunar sojojin kasar nan ta sake samun nasara kan ‘yan ta’adda a jihar Kaduna inda aka fattake su daga yankuna da dama tare da kashe miyagu biyu daga cikinsu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya hadin gwiwa da mafarauta daga hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun fatattaki wasu sansanin 'yan ta'adda da su ka addabi Abuja.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-haren ta'addanci a wasu kauyukan karamar hukumar Shiroro cikin jihar Neja. Sun hallaka mutum bakwai har lahira.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu da ake zargin 'yan ta'addan Boko Haram ne sun hallaka mutum uku bayan sun tare motarsu a kan hanya a jihar Yobe.
Hatsabibin ɗan ta'adda, Bello Turji ya fitar da wani sabon faifan bidiyo da ya ke ƙaryata hukumomin Nijar cewa sun cafke mayakinsa, Baleri inda ya nuna shi a bidiyo.
Yan ta'adda
Samu kari