Yan ta'adda
An bayyana yadda wasu 'yan ta'adda suka hallaka wasu mutum 16 a jihar Filato yayin da aka kai musu hari suna tsaka da barci a cikin gidajensu a jihar.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kwato mutane 52 daga sansanin 'yan bindiga a karamar hukumar Isa da ke jihar Sokoto a jiya Juma'a 22 ga watan Disamba.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai mummunan farmaki har cikin gidan wani babban likita a jihar Kwara. Yan bindigan sun halaka likitan tare da sace diyarsa.
Manyan shugabannin yan ta'adda sun gamu da ajalinsu a shekarar 2023. Shugabannin yan ta'addan sun yi kaurin suna wajen aikata ayyukan ta'addanci.
A daren ranar Litinin ce wasu daga cikin mutane 11 da aka sace a kauyen Azzara da ke karamar hukumar Kachia suka tsere daga hannun 'yan bindiga a jihar Kaduna.
Majalisar dokokin jihar Sokoto ta amince da kudurin dokar kafa rundunar tsaro, domin magance matsalar rashin tsaro da ta dade tana addabar jihar.
Biyo bayan samun ingantaccen rahoto, rundunar 'yan sanda ta samu nasar gano wasu makamai da aka boye su a cikin wani buhu a jihar Delta, ana kan neman masu laifin.
Fursuna na karshe da hukumar kula da gidajen yarin jihar Katsina ta baza komar kama shi ya shiga hannu a Kaduna. A watan Oktoba ne fursunonin biyu suka tsere.
Mayakan Boko Haram sun kai sabon hari garin Chibok da ke a jihar Borno, inda suka kashe mutum biyu tare da jikkata wasu da dama. Sun kona gidaje masu yawa.
Yan ta'adda
Samu kari