Adams Oshiomole
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Sanata Adams Oshiomole ya caccaki tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello da yaronsa, Gwamna Usman Ododo kan saɓa dokar ƙasa.
Aƙalla tsofaffin shugabannin kananan hukumomi takwas ne daga PDP a jihar Edo suka sauya sheka zuwa jami'yyar APC ana daf da gudanar da zabe a jihar.
Adams Oshiomhole ya ce mutane na cin kwa-kwa daga manufofin APC. Sanatan Arewacin jihar Edo a majalisar dattawa ya fadawa ‘yan Najeriya cewa nan gaba za a more.
Maganganu da Adams Oshiomhole ya yi sun haifar da matsala ga jam'iyyar APC. Tsohon shugaban APC ya ce NWC ta bada gudumuwar Naira miliyan 800 saboda doke PDP a Kwara
Sanata Ibikunle Amosun ya maidawa Adams Oshiomhole martani mai zafi. Amosun ya zargi Sanata Adams Oshiomhole da karya da canza tarihi a kan rikicin APC.
Bayan barin ofis da shekaru biyu, Sanata Adams Oshiomhole ya zargi gwamnonin lokacinsa da neman nuna masa yadda zai jagoranci APC a matsayinsa na shugaba.
Shahararren Fasto, Chris Ajabor ya yi hasashen abin da zai faru da Shugaba Tinubu inda ya ce ya na bukatar addu'a sosai saboda ya hango iftila'i.
Majalisa ta bankado yadda Minista ta ware N1bn domin taro da za ayi a kasar waje. Yadda Ministar kasuwanci ta ware N1bn a kasafin kudin 2024 bai yi masu dadi ba.
Tsohon gwamnan jihar Edo kuma tsohon shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC), Adams Oshiomole, ya bukaci NLC ta tabbatar an biya ma'aikata karin albashin N35,000.
Adams Oshiomole
Samu kari