Mafi karancin albashi
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya dawo kan ma’aikatan gwamnati, akwa yiwuwar ya nemi a rage adadinsu. 1% zuwa 2% na adadin al’umma su na cinye duka kudin shiga
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin inganta albashin alkalai a Najeriya don dakile cin hanci da rashawa da ya yi katutu a bangaren shari'ar kasar.
Kudin da aka rabawa ‘yan majalisa da za su tafi hutu ya jawo ana ta suka ganin yadda abin ya fito fili, an fahimci doka ta san da kudin, an saba biya a duk hutu
CBN ya rika biyan alawus na fiye da N100bn ga ma’aikata a kasar da ake karbar albashin N38, 000. Ma’aikata sun lakume alawus da bashin Biliyoyi daga 2016-22
Mai magana da yawun shugaban ƙasa, Ajuri Ngelale, ya bayyana mafi ƙaranci FG zata nunka mafi ƙarancin albashin da ma'akata suke ƙarba a halin yanzu a Najeriya.
Shugabannin NLC da TUC sun yi zama da Bola Ahmed Tinubu a fadar Aso Rock Villa, Tinubu ya nemi ya kebe a bayan labule da shugabannin kungiyoyin ma’aikatan.
Hukumar kwadago ta Najeriya (NLC), ta bayyana cewa ta na bukatar a kara mafi karancin albashin ma'aikata zuwa 200k, sannan a sauko da farashin litar man fetur.
Watanni biyu da zama Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu yana fuskantar fushin a'ummarsa. Mutane sun yi watsi da Gwamna, an fara zanga-zanga a jihar Kano.
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa albashin da ake bai wa 'yan majalisun ba ya Isarsu Wajen biyan buƙatun mutanen da suke.
Mafi karancin albashi
Samu kari