Mafi karancin albashi
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya jaddada aniyar gwamnatin Shugaba Bola Tinubu na ganin ta kara albashin ma'aikatan Najeriya.
Shugaba Bola Tinubu na dab da sanya hannu kan kudurin da ke neman kara mafi karancin albashin ma'aikatan Najeriya zuwa naira 200,000. Hakan dai na zuwa ne.
Za a ji akwai aiki a gaban Bola Tinubu bayan da ya cire tallafin fetur. NLC da TUC ba su gamsu da matakin da aka dauka wajen rage radadin cire tallafin fetur ba
Tsohon Gwamna Gbenga Daniel ya bukaci a tsaida fansho da alawus dinsa da yazama Sanata. Daniel ya yi Gwamna tsakanin 2003 da 2011, ana biyansa a kowane wata
Kasashen Afrika 10 ne aka tabbatar da suna biyan mafi karancin albashi fiye da Najeriya. Ma'aikata a Najeriya na cikin wani yanayi na rashin biyan bukatunsu.
Tun kafin watan Yuni ya cika, Gwamnatin Jihar Kano ta biya albashin ma’aikatan gwamnati. Wannan ne albashin farko da aka biya a jihar ta Kano a karkashin NNPP.
Kungiyar Ma'aikata ta WAISER ta roki Gwamnatin Tarayya da ta kara mafi karancin albashi daga N30,000 zuwa N200,000 don rage radadin cire tallafin man fetur.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya yi tsokaci game da ƙarin albashin da aka yi wa manyan 'yan siyasa na kaso 114%, inda ya ce na ƙananun.
Bayan cire tallafin fetur, an kafa kwamitin da zai yi aiki kan karin albashin Ma’aikata. Kungiyoyin ‘yan kwadago sun cigaba da tattaunawa da gwamnati kan batun.
Mafi karancin albashi
Samu kari