JAMB
Rundunar 'Yan Sandan Nigeria mai kula da jihar kebbi tayi awon gaba da shugaban hukumar shirya jarabawa shiga jami'a ta Kasa bisa zargin satar laptop a santar
hukumar shirya jarabawa ta neco tace yanayin satar amsa da ake yi ne yasa zata fara kai jami'an tsaro cibiyoyin jarabawa a fadin kasar domin mganace matsalar.
Kungiyar kare hakkin musulmai ta MURIC ta bukaci hukumomin jarrabawar WAEC da JAMB da su dauke cibiyoyinsu a cocunan RCCG dake kan babbar hanyar Legas-Ibadan.
Oloyede ya yi wannan roko ne yayin da ya bayyana a gaban kwamitin majalisar wakilai kan kudirin kasafin kudi na MTEF a yau Laraba 14 ga watan Satumban 2022.
Za a ji cewa Hukumar tattara alkaluma ta kasa wanda aka fi sani da NBS ta fitar da bayani a game da sakamakon jarrabawar WASSCE daga shekarar 2019 zuwa 2021.
Jarrabawar WAEC da hukumar Shirya Jarrabawar Manyan Makarantun Sakandare na Afirka ta Yamma ke shiryawa na cikin jarabawar dalibai ke fargabar rubutawa a Afirka
Jami’an tsaron NSCSC sun kama wani matashi dan shekara 23 mai suna Quadri Qudus wanda ake zargi da satar wayoyin hannu 21 daga masu neman shiga jami’a a Ilorin.
Blessing ta samu maki 279 a JAMB kuma tana burin karantar likitanci a jami’a amma rashin kudi yasa take gasa masara tana siyarwa don samun na dogaro da kai.
Gwamnatin Jihar Kano ta bada tallafin karatu na Naira miliyan 3 ga wani dan jihar, Suyudi Sani, saboda bajinta da ya nuna a jarrabawar shiga makarantun gaba da
JAMB
Samu kari