Peter Obi
Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya ya soke filayen wasu tsoffin gwamnoni uku da suka yi mulki a karkashin inuwar jam’iyyar PDP. Peter Obi na cikinsu.
Malamin addini, Prophet David Elijah ya yi hasashen gagarumin matsala da ke tunkaro Peter Obi na jam’iyyar Labour Party gabannin shari’ar kotun koli.
Primate Elijah Ayodele ga buƙaci manyan yan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyun adawa su koma gidajensu PDP da LP su dawo da komai kan hanya tun da wuri.
Dan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya aike da saƙon ta'aziyyarsa bayan wani babban magoyin bayansa ya riga mu gidan gaskiya.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya daukaka kara zuwa kotun koli don kalubalantar hukuncin kotun zaben shugaban kasa da ta tabbatar da Tinubu.
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya yi magana kan bidiyon da ke yawo sanda ya nuna cewa ya sanya labule da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Alƙalin alƙalai na ƙasar nan Olukayode Ariwool zai kafa kwamitin alƙalan kotun ƙoli da zai saurari ƙararrakin da Atiku, Peter Obi suka shigar a kotun ƙoli.
Farfesa Wole Soyinka bai rudu da dumin kirjin magoya bayan Peter Obi ba, ya zargi kusoshin tafiyar LP da yaudarar matasa, su ka rika zanga-zanga a kan zabe
Tsohuwar shugabar hukumar NDDC, Lauretta Onochie na son hukumar ƴan sandan farin kaya ta cafke Peter Obi na jam'iyyar Labour Party kan zargin iza wutar rikici.
Peter Obi
Samu kari