Peter Obi
Sarki Muhammadu Sanusi II ya karbi bakuncin kungiyar 'Obidient' a jihar Kano. Sanusi ya zauna da mutanen Peter Obi ranar da Malam Nasir El-Rufai ya bar APC.
Kungiyar gwamnonin jam'iyyar PDP ta fito ta yi magana kan rade-raden cewa waau daha cikin mambobinta na goyon bayan takarar Peter Obi, Nasir El-Rufai a 2027.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Bode George, ya bayyana cewa abu ne mai sauki a kayar da Bola Tinubu da APC a zaben shekarar 2027.
Tsohon makusancin tsohon dan takarar shugaban kasa a APC, Valentine Ozigbo ya tabbatar da cewa Peter Obi ba zai zama dan takarar LP a zaben 2027 ba.
Tsohon dan takarar gwamna a jihar Anambra da ya sauya sheka zuwa APC ya ce yana fatan Peter Obi ya biyo shi zuwa jam'iyyar APC domin kawo cigaba a Najeriya.
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Edo a inuwar jam'iyyar LP, Olumide zakpata ya sanar da rasuwar mahifinsa da kuma kawunsa, ya ce rashinsu ya jijjiga shi.
Jam'iyyun adawa sun bayyana cewa suna shiri na musamman domin tunkarar shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. Sun ce dole sai sun hadu kafin samun nasara.
Wasu daga cikin mazauna Najeriya sun bayyana cewa sukar 'yan adawa za ta yi tasiri a kan gwamantin Bola Ahmed Tinubu ne saboda gaskiya suke fadi.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya yabi tsohon shugaban kasa, Ibrahim Badamasi Babangida bisa bayyana wanda ya ci zaben 12 ga watan Yuni, 1993.
Peter Obi
Samu kari