Peter Obi
Tsohon gwamnan jihar Osun, Bisi Akande ya bayyana cewa magoya bayan Peter Obi sun so dakile fitowa takarar Bola Ahmed Tinubu, har sun kitsa zanga-zangar #EndSARS.
Peter Obi ya ce yana maraba da hadakar 'yan adawa domin tunkarar APC a zaben 2027. Ya ce dole hadakar ta kasance domin ceto Najeriya daga kuncin rayuwa.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Mista Peter Obi duk wata haɗaka da za a haɗa matukar ba za a tattauna batun ceto Najeriya ba, to kada ma a sanya shi a ciki.
Dan takarar shugaban kasa a LP, Peter Obi, ya gana da fitaccen jigon jam’iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Abdulsalam Abdulkarim Zaura, a ofishinsa da ke Abuja.
Peter Obi ya ce shi bai kwallafa rai a kan lallai sai ya zama shugaban kasa ba amma yana bukatar Najeriya ta gyaru ta hanyar samar da shugabanci mai inganci.
Dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya sanar da shirye-shirye na yin ritaya a matsayin malami a cikin Onitsha, da nufin zama abin koyi da inganta darajar ilimi.
Sanata Orji Uzor Kalu da ke wakiltar Abia ta Arewa ya tarbi mutane sama da 8,000 da suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga sauran jam'iyyun siyasa a jihar.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce jam'iyyar APC ba ta da wani dalilin tsoro kan hadewar wasu jam'iyyun adawa da ake hasashen yi a zaɓen 2027.
Shugaban APC ya shigan fadan Peter Obi da Felix Morka inda ya ce jigon APC ya yi gaskiya kan barazanar kisa da aka masa. Ganduje zai cigaba da kare gwamnatin Tinubu.
Peter Obi
Samu kari