Peter Obi
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da Peter Obi, Kayode Fayemi sun haɗu a wurin bikin naɗin sabon Fafaroma na cocin Katolika, Leo XIV a Roma ƙasar Italiya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya yi magana kan zaben 2027 da ake shirin kifar da Bola Tinubu inda ya ce har da jam'iyyar APC.
Olusegun Obasanjo, Atiku Abubakar, Namadi Sambo, Ken Nnamani, Paius Ayim, sun isa wurin ƙaddamar da littafin tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido.
Yayin da aka fara tunanin zaben 2027, Shugaba Bola Tinubu na kokarin kafa tubali a yankin Kudu maso Gabas don samun nasara da kayar da Atiku Abubakar da Peter Obi.
Shahararren Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya yi tsokaci mai zafi kan zaben 2027, inda ya ce zaɓen Peter Obi ko Atiku Abubakar hatsari ne matuƙa.
Akpabio ya soki Obi kan kalamansa na cewa "aikin 'yan mazan jiya ya tashi a banza". Ya ce Obi ya fara warware rikicin jam'iyyar LP kafin ya nemi shugabancin Najeriya
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya fusata da dakatarwar da tsagin Julius Abure ya masa, ya bukaci hukumomin tsaro su kama bisa zargin sojan gona bayan hukuncin kotu.
Yayin da rikicin shugabancin LP ke ƙara tsananta. ɓangaren Julius Abure ya dakatar da Gwamna Alex Otti na jihar Abia da wasu ƴan Majalisa 5 bisa zargin cin amana.
Peter Obi ya ce talauci na karuwa saboda gwamnatin Najeriya ta yi watsi da shugabanci, ya kuma bada gudummawar N40m domin lafiyar jama’a da ilimi.
Peter Obi
Samu kari