Peter Obi
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Dele Momodu, ya yi bayani kan yadda Nyesom Wike ya jawo Peter Obi ya fice daga PDP kafin zaben 2023.
Yayin da ake shirin maka gwamnan Delta da kotu kan sauya sheka zuwa APC, jam'iyyar PDP a jihar Enugu ta karɓi manyan ƴan siyasa biyu da suka baro LP.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya yi magana kan hadaka da jam'iyyar PDP da kuma fitar da dan takaran 'yan adawa da zai kara da Bola Tinubu.
Gwamnan Legas, Babajide Sanwo-Olu ya ce Peter Obi ba shi da bakin magana kan talauci, domin a lokacin mulkinsa a Anambra, talauci ya karu daga 41.4% zuwa 53.7%.
Tsohon mai magana da yawun bakin dan takarar shugaban kasa na LP, Kenneth Okonkwo ya tabo batun zaben shugaban kasa na shekarar 2027 da ake tunkara.
Hukumar JAMB mai.shirya jarabawar samun gurbin shiga jami'a a Najeriya, ta yi wa tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi, kan zargin ana wahalar da dalibai.
Peter Obi ya bayyana cewa, akwai rashin tunani wajen bayyana yadda ake tura dalibai rubuta jarrabawar JAMB da sassafe duk da yanayi da ake ciki na tsaro.
Jam'iyun adawa na shirin haɗaka domin kifar da Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, cikinsu akwai PDP da NNPP da SDP da kuma LP duk da cewa akwai matsaloli a tafiyar.
Babban kusa a jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya, Segun Sowunmi, ya shawarci Peter Obi da ya dawo jam'iyyar kafin zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Peter Obi
Samu kari