Peter Obi
Breaking
Inyamurai ba su amince da wanda Atiku ya zaba a matsayin Mataimaki ba
Wani tsohon Gwamnan Anambra ya bayyana inda Inyamurai ke barnar dukiyar su
Za ku ji cewa tsohon Gwamnan Anambra ya bayyana inda jama’a ke barnar dukiyar su Kasar Inyamurai. Obi yace kudin da ake kashewa a wajen birne mamata ya isa a gina makarantu da zai yi wa al’umma aiki a maimakon facakar banza.
Peter Obi
Samu kari