Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
A wannan labarin, za ku ji yayin da aka kammala zaben gwamna a kananan hukumomi 18 na Edo, an fara shirin bayyana sakamakon zaben, inda aka tsaurara tsaro.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ce tana da hurumin soke duk wani sakamakon zabe da aka ayyana ta hanyar tursasawa jami'in tattara sakamako.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya bayyana dalilinsa na ziyartar cibiyar tattara sakamakon zabe ta kasa mai zaman kanta a birnin Benin, babban birnin jihar.
Hukumar zabe ta INEC ta daura sakamakon zaben Edo kashi 98.58% a shafin IREV. Hakan zai taimaka wajen gano APC ko PDP ce ta lashe zaben gwamna a jihar Edo.
Wasu ‘yan bindiga sun sace akwatin zabe a Owan ta Yamma yayin zaben gwamnan Edo na 2024, a cewar jigon jam’iyyar PDP, Barista Godwin Dudu-Orumen.
Bayan tattara sakamakon zaben kananan hukumomi a jihar Kwara, shugaban hukumar zaben jihar (KWSIEC), Mohammed Baba-Okanla ya sanar da sakamakon zaben.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ta sanar da cewa za ta ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Edo da safiyar ranar Lahadi.
Tawagar jami'an 'yan sanda sun kori gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki daga harabar ofishin hukumar zabe ta kasa da ke birnin Benin, babban birnin jihar.
Zabe a jihar Edo ya dauki sabon salo bayan Gwamnan Godwin Obaseki ya dira a inda INEC ke tattara sakamakon zabe yayin da APC ta bukaci ficewarsa.
Siyasa
Samu kari