APC ta musanta rahotannin cewa ta janye jerin Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu na 2027, tana mai cewa jita-jita ce kuma za a sanar da duk wani sauyi a hukumance.
APC ta musanta rahotannin cewa ta janye jerin Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu na 2027, tana mai cewa jita-jita ce kuma za a sanar da duk wani sauyi a hukumance.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Chibuike Rotimi Amaechi, ya bukaci 'yan Najeriya da su zabi cancanta da kwarewa a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna na shirin daga hankalin APC da ya fara neman koma wa Kwankwasiyya.
Wani mutum mai suna Hamisu Abdullahi mai shekaru 38 ya shiga hannu bayan ya yi ihu “ba ruwa, ba wuta” lokacin ziyarar gwamnan Niger a Suleja da ke jihar.
Rikicin siyasar Kano ya ƙara daukar sabon salo yayin da Sanata Rabiu Kwankwaso ya soki Gwamna Abba Yusuf kan cin amanarsa, inda ya ce 2027 falle daya ce.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen jarumi Kannywood, Sani Sadik ya dauko aikin rusa tasirin da APC ke da shi gabanin babban zaben 2027 da ke tunkarowa.
Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle, ya yi magana kan batun neman takarar gwamnan jihar Zamfara a zaben 2027. Ya nuna cewa zai marawa Gwamna Dauda baya.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yabawa Nasiru Yusuf Gawuna yayin da ake rade-radin cewa zai sauya sheka daga APC zuwa bangaren Kwankwasiyya a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa dan majalisar tarayya mai wakiltar Kaduna ta Arewa, Bello El-Rufa'i ya jinjina kokarin Sanatan da ya so zuwa gurin mahaifinsa a kotu.
Bayan ikirarin cafke Malamin addinin Musulunci daga Kaduna, Malam Ahmad Umar, ya musanta rahoton cewa DSS ta kama shi bayan ziyarar Mr. Peter Obi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan cire hular Kwankwasiyya. Gwamna Abba Kabir ya nuna cewa lokacin yin hakan bai yi ba tukunna.
Siyasa
Samu kari