
Majalisar dattawan Najeriya







‘Yan Majalisa da yawa sun rasa Kujerunsu a 2023. Shugaban majalisar wakilan tarayyan Femi Gbajabiamila ya zargi masu zabe da amfani da addini da kabilanci.

Gabannin rantsar da majalisar dokokin tarayya ta 10 a watan Yuni, a kalla zababbun sanatoci guda biyar ne suke zawarcin mukamin shugaban majalisar dattawa.

'Yan Majalisa 7 Daga Jihohin Arewa su na neman kujerar shugabancin majalisar wakilan tarayya ganin cewa zai yi wahala Femi Gbajabiamila ya zarce a karo na biyu.

Femi Gbajabiamila ya tabo batun neman mukami a gwamnatin Tinubu. A jawabinsa jiya Gbajabiamila ya karyata jita-jitar cewa yana jiran Tinubu ya ba shi mukami

Bola Tinubu ya fadawa zababbun ‘yan majalisa matsayarsa a kan rabon mukamai. Wasu ‘yan majalisar sun tabbatar da zaben Gwamna da ‘Yan Majalisa ne a gaban Tinubu

Zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai saka labule da zababbun yan majalisar tarayya na jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a fadar shugaban kasa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari