
Kasar waje







Najeriya ta shigo da man fetur cikin watanni uku na tsakiyar 2022, ciki har da kasar Nijar mai makwabtaka da kasar. Najeriya ce kasa mafi girma wajen man fetur.

Wasu bakaken fata yara kanana sun bayyana jin dadi da ganin wani bature yayin da ya kai ziyara garinsu, sun yi mamakin fatar jikinsa da bambancinta da tasu.

Kasar Qatar za ta yi kyautar kayayyaki da yawa da aka yi amfani dasu a wasannin World Cup da aka kammala cikin watannan. An fadi kasar da za ta samu kyautar.

Jama'a a kafar sada zumunta sun shiga mamaki yayin da wani dan acaba ya fara yawo da jariri a cikin rigarsa, yace matarsa ta gudu ta bar shi da danyen jariri.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya sha yabo daga shugaban kasar Amurka, Joe Biden. Biden ya ce Buhari abin koyi ne ga dimokradiyyar nahiyar Afrika.

An samu tashin hankali a kasar Faransa yayin da kasar ta lallasa Moroko a wasan da aka kammala jiya na kusa da karshe a wasan cin kofin duniya na kasar Qatar.
Kasar waje
Samu kari