
Kasafin Kudi







CBN ya bayyana cewa, zai fara aikin tabbatar da ya rufe duk wasu asusun banki a kasar nan da ba a hada su da BVN ba saboda wasu dalilai, ya bayyana meye yasa.

Biyo bayan cin mutunci da matsaloli da mutane ke fuskanta daga wasu kamfanoni ko manhajoji masu bada bashi ta shafin intanet, gwamnati ta shiga harkar ta tsafta

Farfesa Wole Soyinka, fitaccen marubuci ya bayyana cewa karacin takardun naira babban bankin kasa ta jefa mutane ciki saboda sauyin naira yafi magudin zabe muni

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta rufe wasu manhajoji masu bawa mutane bashi ta kafar intanet marasa lasisi har 173 sannan ta rufe haramtattun bankunan intanet.

A dalilin canjin Naira da CBN ya yi, Gwamnati ta jawo Kamfanoni miliyan 25 sun mutu. Bayan tsawon makonni ba a san inda aka dosa ba, an dawo da tsofaffin kudi.

Bankuna sun fara kokawa kan yadda 'yan Najeriya suka daina kawo kudinsu a ajiye musu a wannan lokacin bayan barkewar karancin kudi da aka samu a baya-bayan nan.
Kasafin Kudi
Samu kari