'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun dasa bam a jihar Borno. Bam din ya jawo asarar rayukan mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba, bayan ya tarwatse.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun dasa bam a jihar Borno. Bam din ya jawo asarar rayukan mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba, bayan ya tarwatse.
Kamfanin sadarwa na MTN ya bi umarnin NCC, ya fara biyan mutane diyyar karancin sabid da aka yi fama da shi a watan Janairu, 2026, an fara tura katin waya.
Najeriya ta yi rashin 'yan majalisun tarayya mutum 26 a cikin shekara tara da suka gabata (2015 zuwa 2024). Sun haɗa da sanatoci da ƴan majalisar wakilai.
Rahotanni sun bayyana cewa wani soja ya harbe wani karamin yaro dan shekara 16 har lahira a lokacin da suke rangadi a Samarun Zariya da ke jihar Kaduna.
Gwamnatin jihar Ondo ta shirya hawayen ma'aikatan jihar. Gwamnatin ta shirya biyansu mafi karancin albashi na N70,000 wanda Shugaba Tinubu ya amince da shi.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarwa ya bayyana cewa kowane lokaci daga yanzu gwamnatinsa za ta fara biyan ma'aikata sabon albashi mafi ƙaranci na N70,000.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta zauna da tsohon mai tsawatarwa na majalisar dattawa, Sanata Ali Ndume, kan kalaman da ya yi kan Shugaba Bola Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya musanta zargin cewa yana da hannu a daukar nauyin masu zanga-zanga a Najeriya inda ya ce ana neman ba ta masa suna.
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya koka kan tashin farashin kayayyaki a kasuwanni bayan shugaba Bola Tinubu ya karawa jihohi kudin wata wata da suke karba.
Rundunar 'yan sanda ta ce ta gano daga inda masu zanga-zanga ke samun tallafin kudi. Sufeta Janar na rundunar ya tabbatar da cewa ba su yi harbi da bindiga ba.
Kwamitin lafiya na Kano da ofishin mashawarcin gwamnan Kano a kan harkokin tsaro sun fara tattaunawa da jagororin 'yan daba a jihar domin maganta fadan daba.
Labarai
Samu kari