Rahotanni sun nuna cewa wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari karamar hukumar Rogo a jihar Kano sun kashe mutum 1 sun jikkata wasu.
Rahotanni sun nuna cewa wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari karamar hukumar Rogo a jihar Kano sun kashe mutum 1 sun jikkata wasu.
Babban shugaban cocin RCCG, Fasto Enoch Adeboye, ya koka kan yadda aka kasa kawo karshen cin hanci da rashawa a kasar nan. Ya ce akwai laifin kiristoci.
Shugaban hukumar yaki da rashawa ta Kano, Muhuyi Rimingado, ya ce PCACC ta bankado N18bn da ‘yan siyasa suka wawure tare da hadin gwiwar ma’aikatan jihar.
Jihohin Bayelsa, Delta, Osun, Ekiti, Zamfara, da sauran jihohi 25 ba su kafa kwamitocin aiwatar da mafi karancin albashi na 70,000 ba. Legas da Edo sun fara biya.
Kungiyar matasan CAN a jihar Taraba ta ba da umarnin gudanar da addu'o'i da azumi na tsawon kwanaki uku yayin amfanin gona suka fara lalalcewa a fadin jihar.
Babban malamin addinin Kirista, Fasto Enoch Adeboye ya caccaki matan da ke yin kwalliya a lokacin aurensu yana mai cewa irin wadannan matan wawaye ne.
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, ya fito ya yiwa gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, wankin babban bargo kan sukar da ya yiwa Bola Tinubu.
Ana fama da tsadar rayuwa, kakakin matasan PDP na kasa, Dare Akinniyi, ya bukaci Tinubu da ya sake duba manufofinsa na tattalin arziki da hada kai da ‘yan adawa.
Wani matashin mai suna Maleek Anas ya wallafa a shafin X cewa ya sayi buhunan siminti guda biyu kan kudi N6,000 kowane daya daga kamfanin Dahiru Mangal.
Kungiyar SERAP ta bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, da ya sa a binciki gwamnonin Najeriya kan bashin da suka karbo daga hannun bankin duniya.
Labarai
Samu kari