An yi sulhu tsakanin Shugaban Majalisa, Godswill Akpabio, da Sanata Adams Oshiomhole (APC, Edo). An yi hakan bayan Oshiomhole ya zargi Akpabio da karya yarjejeniya.
An yi sulhu tsakanin Shugaban Majalisa, Godswill Akpabio, da Sanata Adams Oshiomhole (APC, Edo). An yi hakan bayan Oshiomhole ya zargi Akpabio da karya yarjejeniya.
Ɗan Majalisar Wakilai Chinedu Obika ya ce wani ɗan majalisa ya kasa samun ₦700,000 na kuɗin makarantar ’yarsa, har sai da ya taimaka masa ya biya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta karbi kasar nan a cikin durkushewar tattalin arziki, saboda haka ya dauki tsauraran matakai.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya yi martani kan zargin karkatar da N1.3trn da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ke yi masa.
Kungiyar ƴan kasuwa masu zaman kansu IPMAN ta sanar da cewa za a samu saukin akalla N50 a farashin kowace lita idan ta fara ɗauko mai daga matatar Ɗangote.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar dakile harin da 'yan bindiga suka kai a jihar Sokoto. Sojojin sun ragargaji 'yan bindigan wadanda suke dauke da makamai.
Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Attahiru Bafarawa ya bai wa kananan yaran jihohin Kano da Kaduna da aka sako tallafi domin su kama sana'a su dogara da kai.
Gwamnatin jihar Kebbi ta yi martani kan rahotannin da ke cewa 'yan bindiga sun karbe ikon wasu kauyuka a jihar. Gwamnatin ta ce babu gaskiya a cikin lamarin.
Kungiyar makiyaya ta Miyetti reshen jihar Kebbi ya ya yi Allah-wadai da kisan Fulani shida wanda ake zargin an yi a harin ramuwar gayya da Lakurawa su ka kai.
Shugaban EFCC Ola Olukoyede ya ce cin hanci a bangaren wutar lantarki ya haifar da matsaloli, inda ake amfani da kayan aiki marasa ingance da ke jawo lalacewar wuta.
Gwamnatin tarayya za ta ba manoma tallafi domin bunkasa samar da abinci da yaki da tashin farashin kayan abinci a Najeriya. Za a nazari kan wasu tsare tsaren Tinubu.
Labarai
Samu kari