Mohammed Manu Malala ya janye burinsa na neman gwamnan Gombe, ya kuma bayyana goyon bayansa ga ɗan takarar PDP, Isa Ali Ibrahim Pantami, a zaɓen 2027
Mohammed Manu Malala ya janye burinsa na neman gwamnan Gombe, ya kuma bayyana goyon bayansa ga ɗan takarar PDP, Isa Ali Ibrahim Pantami, a zaɓen 2027
Gwamnatin Tarayya ta karyata jita-jitar cewa Ministan Tsaro, Janar Christopher Gwabin Musa (mai ritaya), zai yi murabus, tana mai cewa labarin kirkirarre ne.
Kungiyar kwadago ta NLC reshen jihar Neja ta yaba wa Gwamna Bago kan aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi na N80000 wanda ya fi na sauran jihohin Arewa ta Tsakiya.
Wasu miyagun ƴan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da Hon. Dr. Joseph Haruna Kigbu a hanyarsa ta zuwa Jos jiya Litinin.
'Yan kasuwa sun gamu da jarrabawa a Yobe. An wayi gari da mummunan iftila'in gobara. Hukumar SEMA ta jihar ta sanar da Legit adadin asarar da aka tafka.
Gwamnatin jihar Zamfara ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da ƴan kwadago, za a fara biyan ma'aikata sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000 a watan Maris, 2025.
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya tabbatar da sakin yara hudu da aka sace a Millennium City, sakamakon nasarar kwamitin yarjejeniyar zaman lafiya da aka kafa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a LP, Peter Obi ya ce dole a wayar da kan al’umma da kuma jin ra’ayinsu domin sanin abin da ke cikin kudirin haraji.
Gwamnonin Arewa sun fara samun rabuwar kai kan kudirin haraji na Bola Ahmed Tinubu. Kano, Nasarawa da Benue sun nuna adawa, Benue, Kogi sun goyi baya.
Ma’aikatar kudi ta jihar Kwara ta ce biyan albashi yana gudana bisa tsarin rajistar KWSRRA, ma’aikatan da ba su samu albashin Nuwamba ba basu yi rijistar ba.
Dan majalisar mazabar Damboa/Gwoza/Chibok a majalisar wakilai, Hon. Ahmadu Jaha ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya janye kudurin gyaran haraji daga majalisa.
Labarai
Samu kari