Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Majalisar dattawa ta kasa ta amince a hana mutane talla da yin wa'azi a cikin motocin haya a Najeriya. Za a rika cin tarar duk wanda ya yi haka N50,000.
Alhaji Aliko Dangote da tsohon sakataren gwamnati, Boss Mustapha, sun ziyarci tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin da yake bikin cika shekaru 82 a Daura.
Majalisar dokokin jihar Katsina ta amince da kasafin kudin shekarar 2025 da Gwamna Dikko Umaru Radda ya gabatar mata. Majalisar ta yi wa kasafin gyara.
Wani malamin makaranta ya ba al'umma mamaki da yake tafiyar kilomita 25 kullum a kan keke domin koyarwa a makarantar sakandare da ke jihar Katsina.
Gwamnatin jihar Jigawa ta yi nasarar bankado ma'aikatan bogi masu karbar albashi a jihar. Gwamnatin ta gano ma'aikatan ne a aikin tantancewar da take yi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya magabacinsa, Muhammadu Buhari, murnar cika shekara 82 a duniya. Shugaba Tinubu ya yi yabo ga tsohon shugaban kasan.
Gwamna Dikko Umaru Radda zai kaddamar da raba tallafin Naira biliyan 3.9 domin farfado da tallafi. Manoma, yan kasuwa da yankuna za su samu tallafin.
Zababben shugaban ƙasar Ghana, Johm Mahama ya ziyarci Bola Ahmed Tinubu inda suka tattauna kan muhimman batutuwa a fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Majalisar dokokin jihar Kano a ranar Talata, ta tabbatar da mutane bakwai da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya nada domin zama kwamishinoni a gwamnatinsa.
A kokarin inganta darajar Naira a Najeriya, Majalisar Dattawa ta dauki mataki inda ta gabatar da kudiri domin hana amfani da kudin kasashen ketare a Najeriya.
Labarai
Samu kari