Hukumar UNICEF ta tabbatar da sahihancin hoton da Lionel Messi ke yi wa Lamine Yamal wanka a wani taron da ta shirya. Mahaifiyar Yamal na cikin hoton.
Hukumar UNICEF ta tabbatar da sahihancin hoton da Lionel Messi ke yi wa Lamine Yamal wanka a wani taron da ta shirya. Mahaifiyar Yamal na cikin hoton.
Ministan ayyuka, Dave Umahi ya ce Mary Habila ta kira saurayinta kafin rasuwarta tana korafin zubar jini daga hanci, inda ta roƙe shi kada ya katse wayar.
Sarkin Gwandu da ke jihar Kebbi, Mai Martaba Muhammad Ilyasu Bashar ya yabawa salon mulkin Shugaba Bola Tinubu inda ya ba shi shawara kan jan al'umma a jiki.
Gwamnatin Bola Tinubu ta fara raba tallafin noman alkama a Kano inda ake rage farashin da kashi 75%. Manoma sun yi godiya ga gwamnati a kan lamarin.
'Yan sanda sun cafke tsohuwar matar sarkin Ife da wasu mutane 7 kan tashin hankali da ya faru a Ibadan, inda yara 35 suka mutu sannan 6 suka samu raunuka.
Muhammad Salisu Gatawa da Abubakar Isa suna daga cikin daliban Sokoto 57 da Senata Lamido ya tallafa musu da damar yin karatu a fannoni daban-daban a Indiya.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargi da jigilar makamai a jihar makamai. Sojojin sun kwato alburusai masu yawa.
Matatar Dangote ta nemi NNPCL ta rika fadin labari yadda ya ya ke. Matatar na martani ne kan cewa ta ranci Dala biliyan daya domin ta fara gudanar da aiki.
Wani manomi ya rasa rayuwarsa yayin da wasu mutum huɗu suka samu raunuka da wani abu da ake zaton bom ne ya tarwatse a yankin karamar hukumar Shiroro aNeja.
Minista Wike ya kwace filaye 762 a Maitama, Abuja, ciki har da na Buhari, bisa rashin biyan haraji; masu filaye 614 na da wa'adin makonni biyu su biya.
Majalisar wakilai ta cika alkawarin raba albashin 'yan majalisar na watanni 6 ga talakawan Najeriya. A Disamba za a mika kudin ga Bola Tinubu domin ya raba
Labarai
Samu kari