A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya aika wa majalisar wakilai bukatar a gaggauta gyara kundin tsarin mulkin Najeriya.
A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya aika wa majalisar wakilai bukatar a gaggauta gyara kundin tsarin mulkin Najeriya.
Yakubu Musa da Ja’afar Ja’afar sun tuntubi mijin matar nan domin yi wa bangarorin adalci, ya jero dukkan abin da ya ce ya sani a zargin da ake yi wa Nasa'i Gwadabe.
Malamai da ma'aikata karkashin JAC sun shiga yajin aiki a Bauchi, inda suka bukaci a aiwatar da tsarin albashi na CONPCASS da CONTEDISS. An rufe manyan makarantu.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Finti ya amince da mutane bakwai da aka zaɓa a matsayin sarakunan masarautu bakwai da ya kirkiro, ya faɗi sunayensu.
Sanata Babafemi Ojudu ya ce Bola Tinubu ya taimaka masa wajen fallasa sirrin Janar Sani Abacha a wajen wani Bahahude lauya a Birtaniya kan rashawa.
Gwamma Nasir Idris Kauran Gwandu ya yi ikirarin cewa ƴan bindiga ba su da sansani ko guda ɗaya a jihar Kebbi, daga wasu jihohin makota suke shigowa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya ziyarci tsofafffin shugaban kasan mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida, da tsohon gwamnan jihar, Mu'azu Babanguida.
Obasanjo ya ce Jimmy Carter ya taimaka wajen kasancewarsa rayayye a yanzu yana mai tuna abotarsu. An ce marigayi Carter ya karfafa dangantakar Najeriya da Amurka
An ware Naira biliyan 10 domin biyan kudin haya da kayan dakin shugabannin majalisar Najeriya. An ware kudin ne a cikin kasafin kudin Abuja na 2024.
Sanata Orji Kalu ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa akwai shiryayyun matakai da gwamnatin Bola Tinubu ke dauka wajen kakkabe yunwa da ta yi katutu a kasa.
Matatar man Dangote, kamfanin Heyden da Ardova sun haɗu don samar da mai mai araha. Wannan haɗin gwiwar zai rage farashi da magance ƙarancin mai a Najeriya.
Labarai
Samu kari